• globe
    • English
    • Беларуская мова
    • Български
    • Македонски
    • Монгол
    • Русский
    • Українська
    • тоҷикӣ
    • Қазақ тілі
    • Հայերեն
    • עברית
    • العربية
    • بَاسَا سُوْندَا
    • فارسی
    • کوردی
    • 中文 (简体)
    • नेपाली
    • मराठी
    • हिंदी
    • বাংলা
    • ਪੰਜਾਬੀ
    • 日本語
    • Čeština
    • ગુજરાતી
    • తెలుగు
    • ಕನ್ನಡ
    • 繁體中文
    • മലയാളം
    • සිංහල
    • ไทย
    • ພາສາລາວ
    • ကညီလံာ်ခီၣ်ထံး
    • ဗမာစာ
    • ဗမာစာ (Unicode)
    • ქართული
    • አማርኛ
    • 한국어
    • ខេមរភាសា
    • ‫اردو
    • ελληνικά
    • Afrikaans
    • Azərbaycanca
    • Bahasa Melayu
    • Bahasa Melayu Brunei
    • Cрпски
    • Català
    • Chichewa
    • ChiShona
    • Cymraeg
    • Dansk
    • Deutsch
    • Eesti
    • Español
    • Filipino
    • Français (Canada)
    • Français (France)
    • Gaeilge
    • Hmoob
    • Hrvatski
    • Ikirundi
    • Indonesia
    • IsiNdebele
    • isiXhosa
    • isiZulu
    • Italiano
    • Kiswahili
    • Kreyòl ayisyen
    • Latviašu
    • Lietuviškai
    • Luxembourgish
    • Magyar
    • Malagasy
    • Malti
    • Mooré
    • Nederlands
    • Norsk
    • Northern Sotho/Sepedi
    • Oʻzbek
    • Polski
    • Português
    • Română
    • Sesotho sa Borwa
    • Setswana
    • Sinugbuanong Binisaya
    • SiSwati
    • Slovenčina
    • Slovenščina
    • Soomaaliga
    • Srpski
    • Suomi
    • Svenska
    • Türkçe
    • Tagalog
    • Tiếng Việt
    • Venḓa/Tshivenḓa
    • Vlaams
    • Xitsonga
    • Yorùbá
    • Español (European Union)
    • Português (European Union)
    • English (UK)
    • íslenska
    • தமிழ்
    • Bosanski
    • gjuha shqipe
Client Login
Ethics Point - Integrity at Work

Tsara wani Sabon Rahoto


 

Ƙara bincike wani rahoto da ya kasance



Ana samar da layukan waya na gaggawa na halin mara suna, da kuma asirtacce don kamfanoni a duniya gaba ɗaya.

Burin NAVEX shi ne don tabbatar da cewa kana iya sadar da matsaloli da kuma damuwa dangane da ayyuka mara aƙida ko haramtacce cikin tsaro da kuma gaskiya tare da masu gudanarwa ko hukumar direktoci na wani kamfani yayin da ake kula da halin mara suna da kuma asirtacce ɗinka.

An tabbatar da NAVEX ta wajen Safe Harbor ta Sashen Kasuwanci na Amurka a zaman wani mai samarwa na gaggawa da yake da matakan tsaro a ƙarfafa don kula da himmar sirri na EU da kuma sauran umrnun sirri na duniya.

Muna yin ƙoƙari wajen yin rahoto matsaloli da damuwa ta EthicsPoint� ya zama sauƙi da kuma mara wuya yanda ya yiwu. Shafukan yanar-gizo nan da suka tafe za su nushe ka ta hanyar yayin da ake kula da asirtacce da kuma halin mara suna ɗinka a kowane mataki. Bi waɗannan mataka don gabatar da rahotonka:

  1. Shigar da sunan kamfanin don wanda kake gabatar da wani rahoto kuma zaɓi zaɓe na daidai
  2. Danna kan Nau'in Ƙeta da yake bayyana matsalar da kake yin rahoton mafi kyau
  3. Yarda da "Sharuɗɗa da Ƙa'idoji" ɗin sa'an sai a cika fom ɗin.
  4. Kafin a gabatar da rahotonka, ƙirƙira wata kalmar sirri don a ƙara bincike rahotonka.

Bayan ka gabatar da rahotonka, za a sanya maka wani makullin rahoto. Kalmar sirri da kuma makullin rahoto ɗinka suna ba ka damar ƙara bincike rahotonka.

NAVEX
Privacy Statement   |  Terms of Use   |  Cookie Statement     
© 2025 NAVEX Global Inc., All Rights Reserved.
TRUSTe
SAS70 Type II